?>

Najeriya : Jonathan, Ya Yi Fatali Da Fom Din Da Aka Saya Masa Na Tsayawa Takarar APC

Najeriya : Jonathan, Ya Yi Fatali Da Fom Din Da Aka Saya Masa Na Tsayawa Takarar APC

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan, ya yi watsi da fom din tsayawa takarar shugaban kasa da aka siya masa karkashin jam’iyyar APC mai mulki.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Bayanai sun ce ba’a tuntubi tsohon shugaban kasar ba kafin a saya masa da fom din.

jam'iyyar APC dai ita ce ta kada Jonathan a zaben 2015, bayan shafe shekaru biyar ya na mulkin kasar.

Wata kungiyar magoya bayan Jonathan ce ta yi cikare cikare wajen siya masa fom din a ranar Litinin.

342/


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*