Zubar da jinin da akeyi a Gwamnatin  Buhari yayi yawa Cewar Gwamnan sokoto

Zubar da jinin da akeyi a Gwamnatin  Buhari yayi yawa Cewar Gwamnan sokoto

Zubar da jinin da akeyi a Gwamnatin  Buhari yayi yawa Cewar Gwamnan sokoto:

Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu waziri  Tambuwal ya yi tsokaci tare da tambihi mai daukar hankali a game da kashe-kashen da ke aukuwa a kusan dukkan sassan Arewacin  kasar nan

inda ya bayyana cewa ba Buharin da talakawan kasar nan suka zaba bane a shekarar 2015. yake wannan mulkin wani Buharin ne, domin kashe kashen  yayi yawa a Arewa:


Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake nuna alhinin sa akan mutane sama da 30 da wasu 'yan bindiga suka kashe a kauyen karamar hukumar Rabbah ta jihar Sokoto.


Gwamnan dai ya nuna matukar rashin jin dadin sa game da kisan, sannan kuma yayi wa iyalan mamatan ta'aziyya tare da addu'ar samun zaman lafiya a jihar da ma kasar baki daya sannan ya yiwa mutanen jahar sokoto Alkawari bada tsaro na masamman dan ganin irin wannan Abin bai sake faruwa ba.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky