Zamu fara harbe 'yan Shi'a Alokacin da muka kamasu akowata hali Acikin Abuja.

Zamu fara harbe 'yan Shi'a Alokacin da muka kamasu akowata hali Acikin Abuja.

Zamu fara harbe 'yan Shi'a Alokacin da muka kamasu akowata hali Acikin Abuja.

Kwamishinan 'yan sanda Na birnin tarayya Abuja  CP. Sadiq Abubakar Bello yace zamu dai Na bada belin 'yan Shi'a idan munkamasu, sannan kuma hukuncin da zai biyo baya akansu shine harbesu zamu dunga yi domin 'yan ta addane A fili.

Sadiq Abubakar Bello yaci gaba da cewa bazasu lamunta ba irin hasara tare da gurbata dukkan aiyukan dake gudana A birnin taraiya Abuja da 'yan Shi'a sukeyi masu Agarin Na Abuja A lokacin da suke zanga zangar su Na sai ansako masu Al-zakzaky.

'Yan shi'ar sunyi kokari wajan farfasa mana motocinmu tare da kai hare hare akan jami'an tsaro, Sadiq Abubakar Bello yacigaba da cewa aduk lokacin da muka kamasu to babu Wanda ya Isa yahanamu daukan matakin harbi akansu.

Yayi wannan furucinne a gaban manema labarai A jiya talata a Abuja bayan su kungiyar Na Shi'a sunkawo ma jami'an 'yansanda hari tare da farfasa masu gilashin motocinsu.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky