?>

'Yan uwa mata almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi jerin gwano a Abuja

'Yan uwa mata almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi jerin gwano a Abuja

'Yan uwa mata almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi jerin gwano a Abuja domin neman a saki Jagoransu
Dandamalin 'yan uwa mata almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi jerin gwano a Abuja domin neman gwamnati ta mutunta doka ta saki jagoransu wanda a watan gobe zai cigaba shekara biyu da tsarewa ba tare da wani dalili ba.
Matan sun je Ofishin ma'aikatan kare hakkin bil Adama domin su shigar da kokensu na tauye hakkin jagoransu amma jami'an basu fito sun saurare su ba, da dalilin cewa wai suna metin. Amma daga baya sun yi izni ga wasu mata biyu sun shiga sun shigar da kokensu.
Duk da jami'an 'yan sanda sun zo wurin amma basu yi komai ba ga masu jerin gwanon.

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*