'Yan Bindiga Sun Kwace Wasu Garuruwa A Zamfara Da Ke Arewacin Nigeria

'Yan Bindiga Sun Kwace Wasu Garuruwa A Zamfara Da Ke Arewacin Nigeria

YAN BINDIGA SUN KWACE GARURUWAN INWALA,TUNGAR NASARA, GAMBIRO DAKE KARAMAR HUKUMAR  ZURMI A JIHAR  ZAMFARA:

Haka kuma kauyukan Mashama, Jena, Kalage, da kwaddi a karamar hukumar  Zurmi yanzu haka barayi na cin karen su ba babbaka, da yawan wasu daga cikin  'yan  gudun hijirar  dakuke gani  an kashe  iya yensu da  mazajensu kamar yadda wata 'yar gudun hijira ta shaidamin.

Duk da jibge Jami'an tsaro da gwamnatin tarayya ta yi a jihar Zamfara, al'ummar wannan yankin na kokawa da rashin kai dauki ko taimakon gaggawa na jami'an tsaron sojojin  sama da aka turo domin kawo karshen kashe-kashe a jihar ta  Zamfkoara.

Wani dattijo da nayi karo dashi a cikin 'yan gudun hijirar, malam Ibrahim lauwali yayi kirane ga gwamnatin taraiya da ta gaggauta kawomusu dauki a yankin Mashema dake karamar hukumar Zurmi domin wannan al'amari ya yi kamari matuka, inda yanzu haka 'yan gudun hijira sama da dubu biyar ne suke zaune a sansanoni da ban da ban na jahar ta zamfara.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky