yahudawan Sahayoniya Sun Azaftar Da Wata Ba Palastina

yahudawan  Sahayoniya Sun Azaftar Da  Wata Ba Palastina

yahudawan sahayoniya a ci gaba da azaftar da Palastinawa da suke yi, a yau laraba an nuna wani faifan vidiyo a yayin da suke azaftar da wata mata

kamfanin labarai na parstoday ya nakalto maku cewa: sakamakon wani faifan vidiyo da aka nuna  wata mata ta na nuna rashin amincewarta da ci gaba da mamayar da yahudawa suke ma  Palastinawa  a cikin vidiyon an nuna yadda 'yan sandan yahudawan ke jan matar a kasa ba tare da sun kula da kukan da take yi ba.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky