Sheik Zakzaky Ya Bayyana A Babban Kotun Jihar Kaduna Kan Zargin Kashe Soja Daya A Yayin Artabun Sojoji Da 'Yan Shi'a A Garin Zar

Sheik Zakzaky Ya Bayyana A Babban Kotun Jihar Kaduna Kan Zargin Kashe Soja Daya A Yayin Artabun Sojoji Da 'Yan Shi'a A Garin Zar

Sheik Zakzaky Ya Bayyana A Babban Kotun Jihar Kaduna Kan Zargin Kashe Soja Daya A Yayin Artabun Sojoji Da 'Yan Shi'a A Garin Zaria zargin Da Gwamnatin Kaduna Ke Yi Masa


Daga Aliyu Muhammad,kaduna

A yayin rikicin dai an kashe daruruwan mabiya Shi'a wadanda suka hada maza, mata da yara kanana, lauyan gwamnati barista bayaro Dari yayimin karin haske da cewa anzo da shehin melaman kotu dan a tuhumeshi wasu laifuka da Ake tuhumarsa,  amma kotun bata samu damar karantawa shehin malamin laifukansa ba.


Kotun ta daga zaman har zuwa ranar ashirin da daya ga watan shida na wannan shekarar da muke ciki


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky