SAKON DEJI ADEYANJU A WURIN ZAMAN DIRSHEN NA YAU LARABA 28/03/2018 KAFIN A FARA MUZAHARA*

SAKON DEJI ADEYANJU A WURIN ZAMAN DIRSHEN NA YAU LARABA 28/03/2018 KAFIN A FARA MUZAHARA*

SAKON DEJI ADEYANJU A WURIN ZAMAN DIRSHEN NA
YAU LARABA 28/03/2018 KAFIN A FARA MUZAHARA*

Deji yace "Yan'wa babu wanda yake taimakon Malam
kuma babu wani Dan'uwa da zaice aikin da yakeyi yana
taimakawa su Malam Zakzaky ne".
Yace "Duk abinda mutum yayi na Muzahara ko Zaman
Dirshen ba yayine domin taimakon Malam ba yayine domin
kansa saboda abinda ka aikata ranar kiyama Allah zai
tambayeka akai".
Yace "Ko kana inane ka aikata aikin alheri Allah na gani".
Kuma a kwana dari na Zaman Dirshen idan ba'a saki
Malam ba zamuyi Gagarumar Muzahara, munason kowane
dan'uwa ya gayyato al'umman garinsu da Kirista da
Musulmi suzo muyi gagarumin Muzaharar na Kyamatar
Zalunci saboda idan bamu kyamaci zalunci ba, toh, mun
kara daurewa Azzalumai bayan su cigaba da zalunci.
Deji yace "Sakin Malam shine Mafita ga Kasar nan" ya kara
da cewa "Azzalumai ba zasu bar Malam ba saboda yana
kokarin kawo Gyara ne ga al'umman kasar nan kuma
hanyar da Malam Zakzaky yake bi wallahi itace gaskiya".
Deji yace "Wajibine Yan'uwa su rika zuwa Zaman Dirshen
da Muzaharorin da akeyi Kullum dana ranar Laraba.
Deji yace "Mu bamu iyaba Allah ne ya iya kuma shi zaiyi
komai namu kawai muyi abinda ya rataya akanmu saboda
mu samu Uzuri a wajen Allah".
Deji yace "Dabbobi irinsu Buhari El-Rufa'i da Burtai kada
su dauka abinda suka aikata kan Yan'uwa sunci banza
idan anan duniya ba ayi masu komai ba a lahira Allah bazai
kyalesu ba".
Kuma akwai makamantan mutane irinsu da suka aikata
laifin Kisa, misali kamar na Laberia yanzu wasu suna
Kurkuku wanda kotun Duniya ta dauresu


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky