Ranar Quds ta Duniya: Anyi Muzaharan Quds a Nigeriya.

Ranar Quds ta Duniya: Anyi Muzaharan Quds a Nigeriya.

Yau ce juma’ar karshe ta watan Ramadaan ta bana.A irin wannan ranar ce musulmi a duk fadin duniya suke fitowa domin nuna goyon bayansu ga raunanar Palasdin da raunanar duniya gabaki daya da kuma rashin amincewa da cigaba da mamayan sahayona a wannan yankin na Palasdinu.
Musulmi a Nigeriya sun amsa wannan kiran na Imam Khomaini ta hanyar gudanar da Muzaharori da taruka domin nuna goyon baya ga raunanar duniya da kuma bayyana zaluncin azzulumai.
Anyi irin wa’yannan muzaharori garuruwan Sokoto,Katsina,Potuskum,Kudan,Kaduna da Yola da sauran manya jihohin Nigeriya.A garin Sokoto Malam Kasimu Umar ne ya jagoranci muzahara da bayanin rufe ta.Haka nan a garin Yola Malam AbdulRahman Yola ne ya jagoranci wannan muzaharan.
Kuna iya ganin wasu hotunan muzaharan a kasa

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria

Nageria


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni