Palasdinu: Isma'ila Haniyya Ya Zama Shugaban Ofishin Siyasa Na Kungiyar Hamas.

Palasdinu: Isma'ila Haniyya Ya Zama Shugaban Ofishin Siyasa Na Kungiyar Hamas.

A jiya Juma'a ne kungiyar ta Hamas ta zabi Isma'ila Haniyya a matsayin magajin Khalid Mash'al.

A jiya Juma'a ne kungiyar ta Hamas ta  zabi Isma'ila Haniyya a matsayin magajin Khalid Mash'al.

Kamfanin dillancin labarun "Kudsuna"  da ya bada labarin ya ci gaba da cewa; duk da cewa an kammal zaben na Isma'ila Haniyya a matsayin magajin Khalid Mash'al na shugabancin ofishin siyasa na kungiyar Hamas, amma sai ranar 15 ga wannan watan na Mayu za a sanar.

Ana kuma sa ran cewa  za a zabi Khalid Mash'al a matsayin shugaban majalisar shawara ta kungiyar Hamas. 

A yau asabar ne ake sa ran cewa kungiyar ta Hamas, za ta ci gaba da gudanar da zaben manyan jagororanta.288

Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky