kotu Ta Bada Belin Sambo Dasuki:

kotu Ta Bada Belin Sambo Dasuki:

Yanzu yanzu wata kotu Ta Bada Belin Sambo Dasuki:

Daga Aliyu Muhammad,kaduna

A yau Litinin ne babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja, ta bada belin Kanal Sambo Dasuki tsohon mai bawa tsohon Shugaban kasa Jonathan shawara akan harkokin tsaro.


An bada belin nasa ne kan naira milyan dari.


Saidai hukumar DSS ta rike shi har yanzu ba ta bayar da shi ba, har sai an samu wadanda za su tsaya masa masu mukami a matsayi na goma sha hudu, ko kuma masu gida a Asokoro, sai dai jama'a suna korofin cewa tunda an bayar da belin sambo dasuki dolene fa gwamnati ta bayar da belin malamin Addinin nan sheikh Ibrahim zakzaky.


Ko yaya kuke kallon irin wannan korofin Na Al'umma?


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky