Jami'an Tsaron Bahrain Sun Zagaye Gidan Shekh Isah Qasim

Jami'an Tsaron Bahrain Sun Zagaye Gidan Shekh Isah Qasim

Jami'an tsaron Bahrain sun mamaye gidan shekh Isah Qasimi bayan dauki ba dadi da masu bashi kariya na zaton lokaci

Kamfanin labarai na Ahlul-baiti-abna-ya rawaito wani mai rain kare hakin bil adama Yusuf Rabi na cewa,hukumomin Bahrain sun zagaye gidan shekh Isah bayan kwashe tsawon sa'oi suna fuskantar Turkiya daga masu bashi kariya, a lokacin wannan harin mutun daya yayi shahada inda sama da 100 suka samu raunuka.

wata majiya tace an kama mutane 150 a yayin wannan harin.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Shahadar Kwamandojin Musukunci. Haj,Kasim Sulemani Da Abu Mahdi
We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni