Hukumomi A Bahrain Sun Yanke Daurin Shekara Daya Ga Shekh Isah Qasim

Hukumomi A Bahrain Sun Yanke Daurin Shekara Daya Ga Shekh Isah Qasim

Wata kotu a Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekara daya ga Shehu malami Ishaq Qasim

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-bait(a.s)-abna-wata kotu a Bahrain ta yanke daurin shekara daya ga shekh Isah Qasimi. Bayan wannan hukuncin daurin za a kuma karbe dukiyar da ta kai ta yawan dinar miliyan biyu sannan kuma ya biya wasu dinarI dubu.shekh Isah Qasimi ya kasance jagoran Juyi na kasar kuma wakili a majalisa, ya dawo Bahrain daga Najafi bayan samun 'yancin kasar.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky