Harin Ta'addanci A Makarantar "Yan Shi'a A Kabul

 Harin Ta'addanci A Makarantar

Wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa a wata Makarantar "yan shi"a a Kabul,Mutane 48 ne sukai shahada wasu 67 suka samu raunuka.

Taskar watsa labarai ta Ahlul-baiti-abna-ta rawaito wani dan kunarbakin wake ya tarwatsa kansa a makarantar 'Yan Shi'a ta Mahdi mauud a yammacin Kabul babban Birnin Afghanistan.
Ma aikatar lafiya ta kasar tace ankai gawarwakin shahidai da kuma masu raunuka zuwa asibiti.
Wata sanarwa tace mafiya yawan wadanda suka mutu yan makaranta ne.
A wata sanarwa da ma aikatar lafiya ta Afghanistan ta bayar dace mutane 48 Suka yi shahada.
Ba wannan ne ba karon farko da ake samun awkuwar irin wadannan hare haren ba a Afghanistan.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky