BABU WANDA YAKAI BUHARI BUTULCI ~~~ATIKU ABUBAKAR

BABU WANDA YAKAI BUHARI BUTULCI ~~~ATIKU ABUBAKAR

Da Hannuna na Bawa Buhari Naira Biliyan Tara Domin ya Gudanar Da yakin Neman zabe a zaben shekara ta 2015, Idan ya isa ya fito ya karyata.

A fahimtata duk mutumin da za'a bashi Kayan sata ya karba alhalin yason na Sata ne to lallai wannan mutumin shine Babban Barawo.

Atiku yace Buhari yana ikirarin shi mai Gaskiya ne yana yaudarar talakawa  Domin basu san waye Buhari ba, idon Shugaba Buhari dagaske shi mai Gaskiya ne menene yasa duk wadanda Suke a Gwamnatin sa barayine.

Alhaji Atiku Abubakar yacigaba da cewa Mu da yake daukarmu a matsayin barayi Mune muka taimakeshi kuma idan Kudinmu na satane meyasa ya karba Kaga shima ya zama barawo, kenan Kuma a Kasarnan waye baisan tunubu Ba akan Kwarafshon amma yanzu wai Tunubu Shine waliyi a wajen Buhari.

Daga karshe Atiku yaja kunnen Talakawan Najeriya da su tashi a Baccin Da sukeyi domin su gane irin zaluncin da Shugaba Buhari ya Kawo a kasarnan Abincin da talaka zai ci ma yana Gagararsa.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky