Babban Kalifan Shehu Ibrahim Inyass, ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a Villa.

Babban Kalifan Shehu Ibrahim Inyass, ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a Villa.

Babban Kalifan Shehu Ibrahim Inyass, Sheikh Ahmad Tijjani Ibrahim Inyass ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a Villa

 Shugaba Buhari ya nuna farin cikinsa game da wannan ziyara ta Khalifa Sheikh Ahmad Tijjani. Sannan Shugaban ya bayyana cewa su na kowa ne ba tare da bambamcin addini ko kabila ba.
Sheikh Ahmad Tijjani ya taso takanas ta Kano ne daga kasar Senegal domin ta'aziyyar rasuwar babban dan kasuwa kuma kalifan tijjaniyya a Nijeriya Sheikh Isyaka Rabiu.
Alhaji Abdussamad Isyaka Rabiu daya daga cikin yayan mamacin ne ya jagoranci tawagar zuwa fadan shugaban kasa.
Allah ya gafartawa Khalifa Isyaka Rabiu.9


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky