An yiwa Shekh Isah Kasim Tiyata A London

An yiwa  Shekh Isah Kasim Tiyata A London

Kafar yada labarai ta ofishin malamin ce ta bada wannan sanarwar cewa, anyi aikin cikin nasara.

Tashar al-alam-ta rawaito cewa: kafar yada labarai ta ofishin malamin ta fitar da sanarwar yima shehun malamin aiki a wani asibiti da ke birnin London, kuma likitocin sun bada shedar samun nasara a cikin aikin sai dai sun bukaci a kebesa wurin da ake kwantar da marasa lafiya na musammam har tsawon awanni 48


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky