An kori shugaban DSS Lawan Daura

An kori shugaban DSS Lawan Daura

Mataimakin shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo, ya kori shugaba jami'an tsaro ta farin kaya, Lawal Daura

Osinbajo, wanda ya zama mukaddashin shugaban kasa tun lokacin da shugaban Buhari ya tafi hutun kwana goma a Landan, ne ya bayar da wannan umarnin ta hannun mai taimaka masa na musamman kan harkar yada labarai, Laolu Akande.

Wata sanarwar da Laolu Akande, ya fitar ranar Talata, ta ce an umarnin Lawal Daura ya mika ragamar shugabancin hukumar ga jami'i mafi girma a hukumar ta DSS


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2018)
We are All Zakzaky