An fara Kidayar Kuri'un Zaben Shugaban Kasa A Kamaru

An fara Kidayar Kuri'un Zaben Shugaban Kasa A Kamaru

A Kamaru, an fara dakon sakamakon zaben shugaban kasa da aka kada kuri'arsa a jiya Lahadi

Bisa doka kasar dai tilas a bayyana sakamakon zaben, cikin kwanaki 15 masu zuwa.

An dai gudanar da zaben na jiya cikin kwararen matakai na tsaro saboda matsalolin tsaron da wasu yankunan kasar ke fama dasu.

An samu rahotannin tashin hankali da ya barke a yankin masu fafatukar a ware masu amfani da turancin Ingilishi.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky