?>

Masana : Yarjejeniyar Morocco Da Isra’ila kan Iya Rura Wutar Rikici

Masana : Yarjejeniyar Morocco Da Isra’ila kan Iya Rura Wutar Rikici

Kasashen Morocco da Isra’ila, sun cumma yarjejeniyar tsaro, shekara guba bayan dawo da huldar diflomatsiyya a tsakaninsu.

An cimma yarjejeniyar ne, a yayin ziyarar da ministan tsaron Isra’ila Benny Gantz, ya kai a birnin Rabat jiya Laraba.

Yarjejeniyar ta tanadi hadin guiwa a fanin musayar bayanai, masana’antu, horar da sojoji da dai saurensu, baya ga alakar da suke da ta fannin tattalin arziki da yawon buide ido.

Saidai tuni masana suka fara ganin cewa irin wannan yarjejeniyar za ta iya rura wani sabon rikici a yankin baya ga halin da ake ciki, duba da yadda dangantaka ke kara tsami tsakanin Morocco da Aljeriya wacce ke goyan bayan gwagwarmayar Faladinawa da kuma ta ‘yan yankin Saharaoui.

342/


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*