Gwamnatin Kasar Espania Ta Bada Sanarwan Kwace Iko Da Yansanda A Yankin Catalonina Mai son Bellewa

Gwamnatin Kasar Espania Ta Bada Sanarwan Kwace Iko Da Yansanda A Yankin Catalonina Mai son Bellewa

Ministan cikin gida na kasar Espania ya bada sanarwan cewa daga yanzu iko da yansanda na yankin Catalonia mai son bellewa daga kasar ya koma hannun gwamnatin tsakiyar kasar.

Jaridar Alpo'ees ta kasar Espania ta nakalto Kanar Diego Perez de los cobos shugaban sojoji na musamman na kasar shi ma yana fadar haka a yau lahadi.

Amma kwamishinan cikin gida na yakin catalonia ya rubuta a wata jaridar kasar yana cewa gwamnatin tarayyar kasar tana masu zagon kasa don hana su gudanar da zaben raba gardama na bellewa daga kasar .

Tuni dai gwamnatin kasar ta Espania da kuma babban kotun kasar suka haramta zaben raba gardama na ballewar.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1441 / 2020
We are All Zakzaky
Tir Da Yarjejeniyar Karni