Iran Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Afghanitan

Iran  Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Afghanitan

Ma’aikatar harkokin wajen kasar jamhuriyar musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan a masallacin shi'a

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Iran Bahram Kasimi ya bayyana harin na msallacin Kabul da cewa aiki ne na dabbanci da rashin iamni.

Kasimi ‘yan ta’adda ba su da wata akida ta wani addini, domin kuwa akidarsu ita ce kisan dan adam ba tare da la’akari da addininsa ko akidarsa ba, domin su ba su da addini.

A daren Juma’a ne wasu ‘yan ta’ada masu dake da akidar kafirta musulmi suka kai harin bam a cikin masallaci na mabiya mazhabar shi’a a lokacin da ake gudanar da sallolin daren lailatul kadari, inda suka kashe tare da jikkata mutane da dama.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky