Dakarun Iraki Sun Kutsa Kai A Birnin Hawija

Dakarun Iraki Sun Kutsa Kai A Birnin Hawija

Majiyoyin soji a Iraki sun ce dakarun hadin gwiwa na kasar sun kutsa kai a birnin Hawija, sansani na karshe na 'yan ta'addan kungiyar (IS) a arewacin kasar.

Babban kwamadan rundinar, Janar Abdel Amir Yarallah ya fada a cikin wata sanarwa cewa dakarun kasar sun kaddamar da wani gagarimin farmaki yau Laraba don kwato birnin dake yankin Ryad. 

Yau kwanaki 13 kenan da dakarun kasar Iraki suka darma damarar yakar 'yan ta'addan a yankunan biyu da suka rage, bayan da suka kwato wasu birane biyu da wasu gomman kauyuka. 288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky