Amurka Zata Gina Sansanin Sojinta Na Boye A Wata Kasa A Gabas Ta Tsakiya.

Amurka Zata Gina Sansanin Sojinta Na Boye A Wata Kasa A Gabas Ta Tsakiya.

Majilar Labarai daga ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta bada labarin cewa zata gina wani sansanin sojojin sama na kasar a boye a wata kasa a gabas ta Tsakiya, kuma ta ware dalar Amurka miliom 34 don yin hakan.

Kamfanin dillancin labaran yaki mai zaman kansa "Stars and Astraypz"  na nakalto majiyar sojojin sama na kasar Amurka tana bada rahoto a jiya jumma'a kan cewa tana shirin gina wani sansanin sojojin sama a boye a wani wuri a gabas ta tsakiya. 

Labarin ya kara da cewa sojojin Amurka zasu yi amfanin da sansanin wajen kai hare hare a kasashen Afganistan Iraqi da kuma Syria. Har'ila yau labarin ya ce Amurka za ta yi amfani da sansanin wajen sarrafa jiragen sama masu leken asiri, da kuma hare haren yanar gizo kan wasu kasashen yankin.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky