Shugaban Trump Na Amurka Ya Kori Wani Jigo A Majalisar Tsaron Kasar

Shugaban Trump Na Amurka Ya Kori Wani Jigo A Majalisar Tsaron Kasar

Fadar white Hause ta bada sanarwan korar wani jigo a majalisar tsaron kasar daga aiki saboda sukar da yayi wa shugaba Donal Trump da iyalansa kan yadda suke tafiyar da kasar.

Jaridar Bulleten ta kasar Amurka ta nakalto cewa shugaba mai kula da lamuran kasashen kudu maso yamma a cikin majalisar tsaron kasar Amurka Creeg Deer ya soki shugaba Donal Trump kan tsarin gudanar da harkokin kasar, ya kuma zargi shugabancin Trump da haddasa halin da kasar take ciki a yanzu.

Deek har ila yau ya aibata shugaban kan yadda ya gudanar da tattaunawa da shugaban kasar Mexico da kuma wasu abubuwa da dama da ya aikata.

A makon da ya gabata ma shugaban ya sallami Micheal Flynn wani mai bashi shawara kan lamuran tsaron kasa saboda abubuwan da suka shafi tsaron kasar.288


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky