Za a gudanar da taron tallafawa yan gudun hijirar Congo a Geneva

Za a gudanar da taron tallafawa yan gudun hijirar Congo a Geneva

Shugaban jamhuriyar Demokuradiyyar Congo Joseph Kabila ya gana da babban jami’in hukumar yan gudun hijra ta Majalisar Dinkin Duniya Fillipo Grandi a Kinshasha.

Babban jami’in ya samu isowa kasar ne da nufin shawo kan hukumomin Kinshasha don gani sun bayar da hadin kai zuwa shirya babban taron samarwa yan gudun hijira da yaki ya tilastawa barin gidajen su tallafin a babban taron Geneva da zai gudana ranar 13 ga wannan watan Afrilu.

Fillipo Grandi bayan ganawa da Shugaban kasar Joseph Kabila ya sheidawa manema labarai cewa ya na da yakinin hukumomin kasar za su kasance a wannan babban taro


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

Arba'een
mourning-of-imam-hussain
پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky