Bikin Cikar Shekaru 100 Da Haihuwar Nelson Mandela

Bikin Cikar Shekaru 100 Da Haihuwar Nelson Mandela

A jiya talata ne al'ummar kasar ta Afirka ta kudu su ka yi bikin cika shekaru 100 da haihuwar tsohon shugaban kasar wanda kuma ya cece su daga mulkin wariya

Shugaban kasar Afirka ta kudu  Cyril Ramaphosa ya gabatar da jawabi a kurkukun da tsohon dan gwagwarmayar ya yi shekara da shekaru a cikinsa.

Daga cikin mahalarta bikin da akwai tsohon babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya, Kofi Anan.

Shekaru biyar kenan da rasuwar Mandela wanda gwagwarmayar da ya jagoranta ta sami galaba akan tsarin nuna wariya.Ya yi zaman kurkuku na tsawon shekaru 27.

Nelson Mandela yana a matsayin babban gwarzo ba a kasar kadai ba hadda nahiyar Afirka da duniya.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*

پیام رهبر انقلاب به مسلمانان جهان به مناسبت حج 1440 / 2019
We are All Zakzaky