?>

Babban taron tunawa da haihuwar Imam Ridha[AS] na shekara shekara a Kano

Babban taron tunawa da haihuwar Imam Ridha[AS] na shekara shekara a Kano

Ana gayyatar daukakin al'ummar musulmi zuwa babban taron tunawa da haihuwar limami na takwas cikin jerin limaman shiriya na gidan Manzon Allah[SAWA] watau Imam Ali Ibn Musa Arridha[AS] wanda Harkar Musulunci ta saba gabatarwa a ko wacce shekara. A wannan karon za'a gabatar da wannan babban taro ne a Kano......................,


Malam Sunusi Abdulkadir shine mai masaukin baki.
Da yardan Allah za'a kwashe tsawon kwanaki uku ne ana gabtar da taron inda za'a soma shi tun daga ranar Alhamis zuwa ranar Asabar in Allah ya yarda

kano

kano


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*