?>

Labarin Cikin Hotuna / Na Gagarumin Taron Sallar Eidul -Fitr A Houston

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da salla karama tare da halartar wasu gungun daga mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) da ke Darul-Abbas Islamic Center da ke Houston. birni mafi girma a Texas kuma birni na huɗu mafi yawan jama'a a Amurka.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*