Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makoki na tunawa da rugujewar kaburburan Imaman Baqiyyah a cikin Imambar fadar Huseini da ke birnin Khulna na kasar Bangladesh.