?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Sweden

Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Watan Muharram A Husainiyyar Imam Reza (AS) Da Ke Cikin Garin Mutla

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussaini tatre da halartar gungun Mabiya Ahlulbaiti(A.S) a watan Muharram a cikin Husainiyyar Imam Reza (AS) da ke garin Mutla Sweden.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*