?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Burtaniya

Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Ashura Na dare a cibiyar Ahlul Baiti (AS) a Leeds

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya bayyana an gudanar da zaman makoki a daren Ashura na Husaini bi sa halartar gungun mabiya Mazhabar Shi'a a Cibiyar Musulunci ta Ahlulbaiti ( AS) a birnin Leeds na Ingila.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*