?>

Labarai Cikin Hotuna / Na Yanayin Da Haramai Guda Biyu Na Karbala Suke A Ranekun Fadimiyyah

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da wani nuni na shahadar Sayyida Zahra (AS) a yankin da ke tsakanin wuraren ibada guda biyu na birnin a Karbala, wanda ya samu karbuwa sosai daga wajen taron maziyarta dake zuwa ziyara.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*