?>

Labarai Cikin Hotuna / Na Tunawa Da Cikar Shekara Biyu Da Shahadar Janar Soleimani A Bangladesh

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, da taimakon majalisar Ahlul-baiti (AS) ta Bangladesh, Angudanar da taron cika shekaru biyu da shahadar Janar “Qassem Soleimani”, kwamandan Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci da kuma Hajj "Abu Mahdi Al-Muhandes" mataimakin kungiyar Gwagwarmaya ta Hashdushshaabi na Iraki a birnin "Kelna". A wannan biki, bayan karatun kur’ani mai tsarki, daraktan cibiyar nazarin addinin muslunci ya yi jawabi.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*