?>

Labarai Cikin Hotuna / Na Taron Cikar Shekaru Biyu Da Shahadar Janar Soleimani A "Sri Lanka"

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa,an gudanar da taron zagayowar ranar shahadar Janar "Qassem Soleimani" ne kwamandan dakarun Quds na kare juyin juya halin Musulunci da kuma Hajj "Abu Mahdi Al-Mohandes" mataimakin Kungiyar Gwagwarmaya Ta Hashdush Shaabi Wanda taron ne a cibiyar ba da shawara kan al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Colombo na kasar Sri Lanka.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*