?>

Labarai Cikin Hotuna / Maulidin Imam Hassan Askari (AS) A "Pathom Thani" Thailand

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya bada labarin cewa tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlulbaiti (AS), an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Hassan Askari (AS). Masallacin Imam Zaman (AS) dake "Patum Thani", Thailand.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*