?>
Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Denmark

Labarai Cikin Hotuna / Juyayin Daren Ashura A Cibiyar Imam Sadiƙ (AS) A Copenhagen

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bada rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin daren Ashura tare da halartar gungun masu makokin Hussaini, a cibiyar Imam Sadiƙ (AS) dake Copenhagen, babban birnin Denmark.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*