?>

Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hari Ta Sama A Moboyar Kungiyar ISIS A Arewcin Bagadaza

Jiragen Yakin Iraki Sun Kai Hari Ta Sama A Moboyar Kungiyar ISIS A Arewcin Bagadaza

Cibiyar Tattara bayanai ta kasar Iraki ta sanar cewa jiragen yakin kasar sun kai hare-haren ta sama a maboyar ‘ya’yan kungiyar ta’adda ta ISIS dake Arewacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar inda suka tarwasta daya daga cikin sansaninsu mafi muhimmanci ,

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Haka zalika dakarun sojin kasar sun kwace kula da ikon kauyen Luhaiban dake arewacin Iraki kwana daya bayan da aka kai masa hari

Duk da murkushe “ya”yan kungiyar ta’adda ta ISIS da aka yi a kasar Iraki, amma har yanzu geron yayan kungiyar suna ci gaba da ayykan ta’addanci a sassan daban –daban na kasar ,

A shekara ta 2014 ne kungiayr taadda ta ISIS bisa goyon baya da tallafin kudi da na soji na kasar Amurka da wasu kasahen turai da kasar Saudiya suka mamaye bangarori masu yawa na kasar Iraki, inda suka tafka muggan laifukan ta’addanci , daga karshe Iraki ta bukaci iran ta taimaka mata wajen yaki da ta’addanci.

342/


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*