?>

Hezbollah Ta Yi Tir Da Australia, Na Saka Ta A Jerin 'Yan Ta'adda

Hezbollah Ta Yi Tir Da Australia, Na Saka Ta A Jerin 'Yan Ta'adda

Kungiyar Hezbollah, a kasar Lebanon, ta yi Allah wadai da matakin kasar Australia, na sanya ta a jerin kungiyoyin ‘yan ta’adda.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Wannan bai zo da mamaki ba, a cewar kungiyar ta Hezbollah, duba da yadda kasar ta Australia, ke zama ‘yar amshin shatan Amurka da kuma Isra’ila, inji kungiyar ta Hezollah a wata sanarwa.

Matakin ba zai shafi gwagwarmayar Hezbollah ba ko kuma katse mata hamzari wajen gudanadar da ayyukanta, inji sanarwar da Hezbulah ta fitar.

342/


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*