?>

Gangamin kiran a saki Malam [H] a dandalin Coply dake Amerika

Gangamin kiran a saki Malam [H] a dandalin Coply dake Amerika

A ci gaba da gabatar da gangami da muzaharori na kira ga gwamnatin Nigeria data gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky al’ummar musulmi a kasar Amerika sun gabatar da wani gangami a dandalin Coply dake Boston na kasar.

(ABNA24.com) A ci gaba da gabatar da gangami da muzaharori na kira ga gwamnatin Nigeria data gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky al’ummar musulmi a kasar Amerika sun gabatar da wani gangami a dandalin Coply dake Boston na kasar.

Wannan gangami ya sami halartar al’ummar musulmi maza da mata wadanda suka rika daga hotunan Malam[H] suna kira ga gwanmnatin Nigeria data gaggauta sakin sa.

Wannan yana cikin jerin kiraye kiraye da al’ummar musulmi na duniya suke ci gaba da yi akan mahukunta Nigeria da su gaggauta sakin Sayyid Ibrahim Zakzaky.

In ba’a manta ba yau sama da shekaru uku ke nan Malam [H] yana tsare a hannun jami’an tsaro na DSS duk da kasancewar yana cikin matasanancin rashin lafiya da yanayin yadda gubar da gwamnati ta shayar da shi ya bayyana a kusan dukkanin gabobin sa./129


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*