?>

China Ta Jinjinawa Iran Game Da Muhimmiyar Rawar Ta Take Takawa A Tattaunawar Vienna

China Ta Jinjinawa Iran Game Da Muhimmiyar Rawar Ta Take Takawa A Tattaunawar Vienna

Bayan ganawar da babban mai shiga tsakanin na kasar China a tattaunawar da ake yi na cirewa Iran takunkumi wang Qun yayi da mataimakin harkokin wajen kasar Iran a harkokin siyasa ya ce rawar da kasar Iran ke takawa a tattaunawar Vienna tana da muhimmanci sosai saboda sabbin shawarwarin da ta bijiro da shi,

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Har ila yau ya ce China tana nuna cikakken goyon bayanta ga dukkan bukatun da Iran ta gabatar game da shirinta na nukiliya, a jiya litinin ne aka ci gaba da tattaunawa kan cirewa iran takunkumi , inda aka gudanar da tarurruka tsakanin kasashen biyu da kuma wakilan kasashen dake halartar tattaunawar.

Tattaunawar zagaye na 8 ta mayar da hankali ne wajen cirewa iran takunkumi zalunci da Amurka ta kakaba mata, inda mai shiga tsakanin na kasar iran Alii Bagheri da kuma mataimakin sakatare janar din da ke kula da siyasar waje ta kungiyar tarayyar Turai

342/


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*