?>

Bidiyo / Ahmad Massoud: Zamu ba da rayukanmu, amma banda ƙasa da darajarmu

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo cewa an saki faifan bidiyo na “Ahmad Massoud”, Kwamandan kungiyar gwagwarmaya ta Afganistan, da aka nuna shi a gaban mutanen Panjshir inda yake gaya musu cewa muna sadaukar da rayukan mu amma ba ma sadaukar da ƙasar mu da mutuncinmu.Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*