Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi’a na kasar Pakistan, an gudanar da zaman makoki na tunawa da rushe qaburburan Baqiya a birnin Escardo da ke Gilgit na kasar Pakistan.