?>

An gudanar Da Zaman Makoki A Mirpur Na Kasar Bangaladesh A Ranar Tunawa Da Rusa Kaburburan Imamai

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, gungun mabiya mazhabar shi'a da mabiya Ahlul-baiti (AS) sun gudanar da wani taro da zaman makoki a birnin Mirpur na kasar Bangladesh, inda suka yi Allah wadai da laifukan da Wahabiyawa suka aikata na lalata kaburburan Imamai da kira da a sake gina su.


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*