24 Satumba 2026 - 11:48
Source: ABNA24
Sakataren Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya Ya Gana Da Sakataren Majalisar Ƙoli Ta Juyin Juya Halin Al'adu

Ganawar Sakataren Majalisar Ƙoli ta Juyin Juya Halin Al'adu da Babban Sakataren majalissar Ahlul-Bayt (AS) ta Duniya

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: Hujjatul-Islam wal-Muslimin "Abdul-Hussein Khosrowpanah" sakataren Majalisar Ƙoli ta Juyin Juya Halin Al'adu da safiyar yau Alhamis (24/09/2026) tare da halartar ginin Majalissar Ahlul-Bayt (AS) ta Duniya a birnin Qom ya gana da Ayatullah "Reza Ramezani" babban sakataren wannan Majalissa.

Hoto: Davoud Dadvar

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha