23 Maris 2026 - 19:42
Source: ABNA24
Hizbullah Na Ci Gaba Da Yin Ruwan Wuta Kan Sansanonin Sahyoniyawa

Hizbullah na ci gaba da ruwan makamai kan sansanonin sahyoniya da wurin taruwar Sojojin Isra'ila

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Hizbullah ta gudanar da ayyukan kai hare-hare har sau talatin da biyu tun da safiyar yau, inda ta sanar da kai hari kan matsugunan Isra'ila da sansanonin da suka mamaye a cikin tsakiyar yankunan da aka mamaye da makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuki da wuraren taron sojojin sahyoniya a kudancin Lebanon.

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha