?>

​Iran: Ba Zai Yiyuwa A Take Hakkokin Falasdinawa Ta Hanyar Murguda Gaskiya Ba

​Iran: Ba Zai Yiyuwa A Take Hakkokin Falasdinawa Ta Hanyar Murguda Gaskiya Ba

Ministan harkokin wajen kasar iran Hussain Amir Abdallahiyan acikin wani sako da ya aike da shi a shafinsa na Twitter ya yi tir da matakin da kasar Birntaniya ta dauka na ayyana kungiyar gagwarmat musulunci ta Hamas a jerin kungiyoyin yan ta’adda, ya kara da cewa ba zai yi wu a rika take hakkokin falasdinawa ta hanyar murguda gaskiya ba.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Ya kara da cewa ‘kada kuri’an jin ra’ayin jama’a tsakanin alumomin dake rayuwa a yankin It ace Mafitar siyasa daya tilo ta warware matsalar yankin falasdinu.

Har ila yau ya kara da cewa matakin da gwamnatin birtaniya ta dauka kan kungiyar Hamas ya kara tona Asirin Bakar siyasar nuna kin jinin Palasdinawa da goyon bayan gwamnatin yahudawan sahayuniya da take yi ne a idon duniya.

Ana ta bangaren da take mayar da martani kan matakin da kasar birtaniya ta dauka akanta ta fadi cewa kamata yayi ta jin kungiyar rawar da ta taka wajen kafa gwamnatin yahudawan sahyuniya a yankin falasdinu.

342/


Ka aiko da Ra'ayinka

Your email address will not be published. Required fields are marked *

*