Kamar yadda aka sani ne a yau Alhamis 6 ga watan fabrairu 2020 ne ake sake dawo da jagoran harkar Musulunci a Nigeria Sayyid Ibrahim Zakzaky Kotu a Kaduna.
cigaba ...-
-
Tarihin Rayuwar Laftanar Janar Ƙasim Sulaimani
Janairu 5, 2020 - 8:33 SafiyaAn haifi Laftanar Janar Ƙasim Sulaimani ne a shekarar 1957 a ƙauyen Ƙanat-e Malek da ke lardin Kerman na ƙasar Iran. A lokacin samartakarsa ya bar garin na su in da ya koma garin Kerman da zama inda a nan ya yi karatu da kuma ci gaba da gudanar da wasu ayyuka na hannu musamman gine-gine don samun abin rayuwa, kamar yadda kuma a can ne ya dinga halartar lakcocin wani malami da yake zuwa yankin da suke mai suna Hojjat Kamyab, wanda kuma ya kasance ɗaya daga cikin mabiya marigayi Imam Khumaini (r.a).
cigaba ... -
Shirin Amurka da Rasha na kunna wutan yaki tsakanin kasashen Iran da Saudiyya
Satumba 23, 2019 - 8:05 SafiyaShirin Amurka da Rasha na kunna wutan yaki tsakanin kasashen Iran da Saudiyya
cigaba ... -
A WURINMU DUK WANDA MANZON ALLAH (SAWA) YA TSINE MASA TSINANNE
Satumba 9, 2018 - 8:44 YammaCewar- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
cigaba ... -
MANZON ALLAH (SAWA) BAYA FUSHI DON DUNIYA ----- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
Agusta 10, 2018 - 3:21 YammaA karatun Al-Milal Wan Nihal wanda Sheikh Hamzah Muhammad Lawal yake gabatarwa domin bayanin aqidun shi’a na ranar juma’a, 28/6/2018, malamin ya bayyana Manzon Allah baya fushi domin duniya.
cigaba ... -
HADISAI AL-MAUDU'ATU ALATH THIQAAT ---- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
Yuli 29, 2018 - 6:46 YammaA karatun ranar juma'a, 20/7/2018, da Sheikh Hamzah Muhammad Lawal da ya gabatar a makarantarshi dake PRP U/Sanusi Kaduna yayi takaitaccen bayani dangane da hadisan da ake ce ma "Al-Maudu'atu Alath Thiqaat" a yayin da yake cigaba da bayanin hadisin Muslim da ire-irensa wayanda malaman Ahlus Sunnah suke amfani dasu suke tawili da taujihi da bata wasu hukunce hukunce wayanda Manzon Allah (saw) yayi a kan mutane a rayuwarsa ta risala.
cigaba ... -
MANZON ALLAH YACE MU’UMINI BAI KASANCEWA MAI YAWAN TSINUWA ------- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
Yuli 20, 2018 - 7:54 YammaZAI YIWU MANZON ALLAH YA ZAMA MAI YAWAN TSINUWA BAYAN YA TABBATA CEWA MANZON ALLAH YACE MU’UMINI BAI KASANCEWA MAI YAWAN TSINUWA?
cigaba ... -
DAGA RANAR DA AKA KAWO MIN RIWAYA KWAYA DAYA DA ISNADI TABBATACCE CEWA IMAM ALI YACE DUK WANDA YACE NA FI SAYYIDINA ABUBAKAR A Y
Yuni 30, 2018 - 9:34 YammaDAGA RANAR DA AKA KAWO MIN RIWAYA KWAYA DAYA DA ISNADI TABBATACCE CEWA IMAM ALI YACE DUK WANDA YACE NA FI SAYYIDINA ABUBAKAR A YI MASA BULALA HADDIN IFTIRA’I, TO, DAGA WANNAN RANAR ZAN KOMA IZALA ---- Cewar Sheikh AbdulJabbar Sheikh Nasiru Kabara
cigaba ... -
AWWALIYYAH DIN MANZON ALLAH (SAWA) A MUSULUNCI, WACE IRI CE? ZAMANIYYAH CE KO RUTBIYYAH?
Yuni 4, 2018 - 10:10 YammaAWWALIYYAH DIN MANZON ALLAH (SAWA) A MUSULUNCI, WACE IRI CE? ZAMANIYYAH CE KO RUTBIYYAH? __ Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
cigaba ... -
MA’ANAR IBADA
Mayu 20, 2018 - 5:48 YammaA zama na biyu na tafsirin Alkur’ani wanda Sheikh Hamzah Muhammad Lawal yake gabatarwa a cikin wannan wata na Ramadan yayi tsokaci da bayani dangane da ma’anar Ibada. Malamin yace:
cigaba ... -
WASU MALAMAN SUNNAH SUN CE WANDA DUK YACE BA ZA A AZABTAR DA IYALIN ANNABI BA, TO, YA ZO DA BAKIN SHI’ANCI
Afirilu 29, 2018 - 7:28 YammaSheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a lokacin da yake gabatar da karatun littafin Muqaddimatul Azeefa na ranar Juma’a, 27/4/2018, ya bayyana cewa su makiya iyalan Annabi (sawa) in baka yarda da cewa iyalan Annabi (sawa) in sun rasu- ko da sun mutu a kan tauhidi- yan wuta ne ana babbaka su a wuta ba, to, kai bakin dan shi’a ne (wato Rafidiy).
cigaba ... -
Alakar yan Shi'a da hukumomin kasashan su a mahangar Imamai ( a. s) da malaman shi'a :
Afirilu 26, 2018 - 5:45 YammaMuttaqa Tahir maradi ya rubuta!
cigaba ... -
IN KACE DAN SHI’A BA MUSULMI BANE KAI DAN SUNNAH WA YA TABBATAR MA DA MUSULUNCI?
Afirilu 15, 2018 - 4:01 YammaIN KACE DAN SHI’A BA MUSULMI BANE KAI DAN SUNNAH WA YA TABBATAR MA DA MUSULUNCI? In ji Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara
cigaba ... -
DAWWANA HADISI A WAJEN MALAMAN SHI’AH
Afirilu 6, 2018 - 9:51 Yamma_______Sheikh Hamzah Muhammad Lawal Yusuf Sulaiman Ya rubuta Zama na 7 (2)
cigaba ... -
DAWWANA HADISI A WAJEN MALAMAN SHI’AH
Faburairu 10, 2018 - 4:27 Yamma_______Sheikh Hamzah Muhammad Lawal Yusuf Sulaiman Ya rubuta Zama na 6(2) ….Cigaba
cigaba ... -
KAFIRCIN DUNIYA YA SALLADU AKAN AL’UMMAR MUSULMI NE SABODA WATSI DA (MUSULMI) SUKA YI DA KARANTARWAN ANNABI(SAWA) ( 1)
Janairu 7, 2018 - 7:40 Yamma_______Sheikh Hamzah Muhammad Lawal Yusuf Sulaiman ya rubuto maku
cigaba ... -
DAWWANA HADISI A WAJEN MALAMAN SHI’A ____Sheikh Hamzah Muhammad Lawal Zama na 4(1)
Nuwamba 10, 2017 - 5:31 YammaBismillahir Rahmanir Rahim.Wasallallahu Ala Muhammadin Wa Alihid Dayyibinad Dahirin.
cigaba ... -
DAWWANA HADISI A WAJEN MALAMAN SHI’A Zama na 3(3
Oktoba 10, 2017 - 2:05 Yamma____Sheikh Hamzah Muhammad Lawal …Cigaba
cigaba ... -
DAWWANA HADISI A WAJEN MALAMAN SHI’A Zama na 3(2)
Oktoba 6, 2017 - 12:16 Yamma_Sheikh Hamzah Muhammad Lawal …Cigaba
cigaba ... -
DAWWANA HADISI A WAJEN MALAMAN SHI’A Zama na 2(2)
Satumba 30, 2017 - 10:26 SafiyaNa Sheikh Hamzah Muhammad Lawal …Cigaba.
cigaba ... -
RIWAYAR HADISI DA GUDUMMUWAN AL-MASHAYIKHUTH THALATHA WA’YANDA SUKA RUBUTA AL-KUTUBUL ARBA’A NA SHI’A WAJEN TATTARA HADISAI Za
Satumba 21, 2017 - 10:28 YammaNa Sheikh Hamzah Muhammad Lawal A’uzu billahi minash Shaidanir Rajeem.Bismillahir Rahmanir Raheem. Wasallallahu Ala Muhammadin wa Alihid Dayyibinad Dahireen.
cigaba ... -
GAGGARUMIN BUKIN IDIN GHADEER A KADUNA
Satumba 11, 2017 - 9:36 YammaMu’assasar Thaqafar Thaqalayn Kaduna karkashin jagorancin Shugaban mu’assasar,wato Sheikh Hamzah Muhammad Lawal,ta yi gaggarumin taro domin murnar zagayowar ranar Ghadeer a dakin taro na gidan tarihin Arewa dake Kaduna jiya Lahadi 10 ga watan Agustus.
cigaba ... -
Azabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar. ( 2)
Satumba 9, 2017 - 8:51 YammaAzabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar.
cigaba ... -
Azabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar. ( 1)
Satumba 7, 2017 - 9:42 YammaAzabar Al'ummar Musulmin Rohinga Na Kasar Myanmar.
cigaba ... -
Riwaya ta kasu kashi biyu;Ar-Riwaya Ash-Shafawiyyah da At-Tahririyyah
Satumba 2, 2017 - 8:55 YammaIn ji Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
cigaba ... -
DALILAI NA SIYASA SUKA SANYA AKA HANA RUBUTA HADISI DA DAWWANI SHI Inji Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
Agusta 5, 2017 - 6:50 YammaA cigaba da karatun Al-Milalu wan Nihal da Sheikh Hamzah Muhammad Lawal yake gabatarwa domin bayanin akidun Shi’a a kowace ranar juma’a a makarantarsa dake PRP Unguwan Sanusi Kaduna,ya bayyana cewa dalilai na siyasa ne suka sanya aka hana “tahdith” da “tadwin” a farkon musulunci.
cigaba ... -
HAIHUWAN IMAM ALI(AS) A 13 GA WATAN RAJAB.(4)
Yuli 9, 2017 - 8:19 YammaNa Maulana Sheikh Hamzah Muhammad Lawal(ama) Yusuf Sulaiman ya rubutu maku ..Cigaba.
cigaba ... -
Wanene IMAM ALI(AS) 3
Yuni 14, 2017 - 7:20 YammaNa Maulana Sheikh Hamzah Muhammad Lawal(ama) Yusuf Sulaiman Ya rubutu maku …Cigaba.
cigaba ... -
HAIHUWAN IMAM Ali (AS) A 13 GA RAJAB.na 2
Mayu 29, 2017 - 2:32 YammaNa Maulana Sheikh Hamzah Muhammad Lawal(ama) Yusuf Sulaiman ya rubuta maku …Cigaba
cigaba ... -
HAIHUWAN IMAM ALI(AS) A 13 GA WATAN RAJAB.Kashi na 1
Mayu 10, 2017 - 12:08 YammaNa Maulana Sheikh Hamzah Muhammad Lawal(ama). Yusuf Sulaiman ya rubuta maku
cigaba ...