-
Shekaru 21 Da Shahadar Sheikh Ahmed Yassin
A yau Asabar ne ake cika shekaru 21 da shahadar jagoran gwagwarmayar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas Sheikh Ahmed Yassin wanda jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kashe bayan ya gabatar da sallar asubahi.
-
Bidiyon Wata Ganawar Jagora Da Sheikh Ahmad Yassin
Wannan bidiyon an yaɗa shi bisa munasabar zagayowar ranar shahadar Sheikh Ahmed Yassin, wanda ya kafa kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu, Hamas
-
An Shafe Dare Uku Ana Zanga-Zanga A Turkiyya Duk Da Gargaɗin Da Erdogan Ya Yi + Bidiyo
An kama mutane 343 bayan zanga-zangar da aka yi a daren jiya a Turkiyya
-
Hizbullah: Ba Mu Da Alaƙa Da Harin Da Aka Kai Arewacin Falasdinu
Kungiyar Hizbullah ta jaddada kudurinta na cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kuma goyon bayan gwamnatin kasar Labanon wajen tinkarar wannan mummunan tashin hankali da yahudawan sahyuniya suke yi kan kasar Labanon.
-
Gagarumar Zanga-Zangar Aka Tel Aviv Da Jerusalem Na Neman Kawo Ƙarshen Yaƙi Da Musayar Fursunoni
Rikici ya barke tsakanin sojojin yahudawan sahyoniya da masu zanga-zangar yahudawan sahyoniya a Tel Aviv
-
Bidiyo Yadda Tankunan Sojojin Isra'ila Ke Shiga Gaza
Tankunan sojojin Isra'ila sun shiga zirin Gaza domin ci gaba da yaƙin kasa gaba da gaba tare Dakarun gwagwarmaya
-
Fim Ɗin "Muawiyah", Aiwatar Da Tsarin Wahabiyawa / Karkatar Hankalin Masu Kallo Maimakon Ba Da Tarihin Gaskiya!
Masanan a taron binciken da feɗe Fim din Mu’awiyah sun yi la’akari da babbar manufar shirin da cewa ita ce tsarkake Banu Umayya da Mu’awiyah, da karkatar da tarihi wajen neman yaɗa akidar wahabiyanci, da kammala aikin kwangilar raba kan Shi’a da Sunna.
-
Shugabannin Hamas 5 Da Falasdinawa 412 Sukai Shahada A Harin Isra'ila Na Yau
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar da cewa, ya zuwa yanzu mutane 412 ne suka yi shahada a hare-haren wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka zirin Gaza.
-
Sojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya
Sojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya/Falasdinawa Sune Garkuwa Mai Ƙarfi Ga Wannan Wurin Mai Tsarki
-
Yamen Ta Kai Hari Kan Wani Jirgin Ruwan Amurka Da Makamai Masu Linzami
Dangane da harin da Amurka ta kai, mun kai hari kan jirgin Amurka USS Harry Truman da makami mai linzami 18 na ballistic da na cruise da kuma jirgi maras matuki.
-
Amurka Da Birtaniya Sun Kai Hari Yaman Mutane 31 Sun Yi Shahada
Fararen Hula 132 Ne Suka Yi Shahada Tare Da Jikkata Sakamakon Hare-Haren Da Amurka Da Birtaniya Suka Kai Yaman
-
Mutane 3 Sun Shahada 7 Sun Jikkata A Harin Da Isra'ila Ta Kai Damascus + Bidiyo
Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hari a daya daga cikin hedkwatar kungiyar Jihad Islami da ke kasar Siriya
-
‘Yan Shi'ar Larabawa; Sune Zasu Mallakar Ƙasar Falasɗinu A Nan Gaba
Kasancewar ‘yan Shi’a a yankin Shamaat ya samo asali ne tun fiye da shekaru dubu, kasancewarsu na tsawon shekaru aru-aru da wasu lokuta a tarihi ya kai ga kafa gwamnatocin ‘yan Shi’a, a wani lokaci kuma ya kai ga yawaitar hijira domin gujewa zaluncin ‘yan adawa. Amma a yanzu haka, akwai dimbin ‘yan Shi’a a wannan kasa da aka kwace, wadanda ya kamata a ce su ne za su zama mazauna wannan kasa a nan gaba bayan rugujewar sahyoniyanci.
-
Jagora: Ikirarin Da Amurka Ke Yi Na Son Yin Tattaunawa, Yaudarar Jama'a Ne Kawai.
Imam Khamenei A Ganawarsa Da Gungun Daliban Jami'a: Idan Amurka Da Mataimakanta Suka Yi Wauta, Martaninmu Zai Zamo Tabbatacce Ba Makawa.
-
‘Yan Ta’adda Sun Kai Harin Ta'addanci Kan Jirgin Fasinja A Pakistan
Mayakan Balochistan Liberation Army (BLA) sun kai hari kan jirgin kasan Jaffar Express tare da tarwatsa layin dogo, inda suka kashe mutane 21 da dakarun tsaron Pakistan 4.
-
Yamen Ta Fara Gudanar Da Hana Jiragen Ruwan Isra’ila Wuce Tare Nutsar Da Su Cikin Ruwa
Majiyoyin labarai na Yaman da ke ishara da cewa hare-haren da sojojin ruwan Yaman suke yi kan jiragen ruwan yahudawan sahyoniya bai takaita kawai a kai musu hari ba, har ma sun hada da nutsar da jiragen cikin ruwa
-
Birnin Rafah Yana Cikin Mawuyacin Halin Tabarbarewa/Kashi 70 Na Mazaunasa Har Yanzu Suna Gudun Hijira
Mashigar ta Rafah ita ce mashigar zirin Gaza daya tilo zuwa kasashen waje, kuma tana da matakukar muhimmanci ga Falasdinawa saboda sabanin sauran mashigogin, ita ba ta karkashin ikon Isra'ila kai tsaye.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Gargadi Kan Laifukan Da Hukumar Falasdinawan Ta Ke Aikatawa
Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi gargadi game da ci gaba da aikata laifukan da jami'an tsaro na PA ke yi.
-
Hamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba
Mazauna yankunan Falasdinawa da aka mamaye suna goyon bayan tattaunawa kai tsaye tsakanin Washington da Hamas
-
Yadda Al’ummar Kasar Yaman Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Matakin Sojojin Kasar
Al'ummar kasar Yemen sun nuna goyon bayansu ga matakin da sojojin kasar suka dauka kan gwamnatin sahyoniyawa na ci gaba da kai hare-hare ga jiragin ruwan Isra’ila
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Goyi Bayan Yaman Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Jiragen Ruwan Isra’ila
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin a yammacin ranar Juma'a cewa idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta kawo karshen kawanya da kuma barin gudanar ayyukan jin kai da ake kai wa Gaza cikin kwanaki hudu masu zuwa ba, to kungiyar za ta koma aikin sojan ruwa a kan Isra'ila.
-
Labarai Cikin Hotuna |Na Yadda Al’ummar Gaza Suke Yin Buda Baki A Cikin Kufai
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, al’ummar Palastinawa masu yawan gaske a birnin Tel Al-Hawa da ke yammacin zirin Gaza sun yi buda baki a rukuni-rukuni a na kfan gidajensu da Isra;ila ta rusa.
-
A Yau Ne Za A Fara Atisaye Karo Na 7 Na Haɗin Tsaro Belt 2025 + Bidiyo
Gamayyar atisaye Jiragen ruwan sojojin ruwa na China da na Rasha sun shiga yankin ruwan Iran domin fara atisayen hadin gwiwa domin karfafa tsaro
-
Isra’la Na Ci Gaba Da Gina Sansanonin Soji A Labnon
Cikakkun bayanai na sabuwar mamayar da Isra'ila ta yi wa Lebanon; Tun daga gina wuraren soja zuwa killlace wasu yankunan.
-
Bidiyon Yadda Isra’ila Ta Mayar Da Sansanin Nour Shams
Motocin Buldozar yakin haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da sauya fasali da yanayin sansanin a karkashin manufarsu na matakan tsaro da shimfida hanyoyi a tsakiyar sansanin tare da rushe gidajen Falasdinawa da wuraren hidima. An ruguje gidaje gaba daya wasu kuma sun lalace.
-
Wani Fursunan Falsɗinawa Yayi Shahada A Gidan Yarin Isra'ila
An fitar da sanarwa shahadar wani fursuna Bafalasdine a gidan yarin Isra'ila
-
Hamas: Barazanar Trump Ba Ta Da Wani Amfani / Babu Fursunonin Da Za A Saki Ba Tare Da Yarjejeniya Ba
Hamas ta tabbatar da cewa: Ana ci gaba da kokari na masu shiga tsakani na aiwatar da dukkan matakai na yarjejeniyar
-
Isra'ila Na Ci Gaba Da Rushe Gidajen Falsɗinawa A Sansanin Nurush Shamsi
Sojojin Isra'ila na ci gaba da lalata gidajen Falasdinawa a sansanonin Nur Shams da Tulkarm da ke arewacin gabar yammacin kogin Jordan a ci gaba da kai hare-haren ta'addancinsu.
-
Shugabannin Kasashen Siriya Da Lebnon Sun Tattauna Kan Yadda Zasu Sarrafa Iyakoki Tsakanin Lebanon Da Siriya
Shugabannin kasashen Lebanon da Syria sun tattauna batun kula da iyakokin kasashensu a wata ganawa.
-
Yakin Cikin Gida A Isra’ila Tsakanin Yan Majalissa Da Natenyaho Yana Kara Kamari
Hukumar tsaro ta Shin Bet ta fitar da takaitaccen binciken da ta gudanar kan gazawar jami'an tsaron Isra'ila a harin da aka kai ranar 7 ga watan Oktoba.