Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara :
Asabar

17 Faburairu 2024

06:47:48
1438360

Rahoto Cikin Hotuna Na Rushe Gine-Gine Da Dama Na Karamar Hukumar Gaza

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoto bisa nakaltowa daga Kamfanin dillancin labaran Quds (Qudsana) cewa: Karamar Hukumar Gaza ta sanar da cewa sojojin yahudawan sahyuniya sun lalata gine-gine da dama na karamar hukumar a yakin kisan kiyashi da suka hada da ofisoshin gudanarwa, kasuwanni da wuraren kasuwanci, cibiyoyin al'adu da dakunan karatu.

Madogara :
Asabar

17 Faburairu 2024

06:42:45
1438356

Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Kai Sumamen Kamu A Yammacin Gabar Kogin Jordan

Kafafen yada labarai sun bayar da labarin irin gagarumin farmakin da yahudawan sahyuniya suka kai a sassa daban-daban na yammacin gabar kogin Jordan da kuma kame 'yan kasar Falasdinu ba tare da wasu dalilai masu ma'ana ba.

Madogara :
Jummaʼa

16 Faburairu 2024

17:57:05
1438271

Labarai Cikin Hotuna Na Gagarumi Muzaharar Mutanen Yemen Don Goyon Bayan Gaza Da Gwagwarmaya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA -ya habarta cewa: an gudanar da wata gagarumar tattakin muzahara a Dandali 20 a garuruwa daban-daban na kasar Yemen, ciki har da dandalin "Al-Sabain" da ke birnin Sana'a, babban birnin kasar, domin nuna goyon bayan mutanen Gaza da gwagwarmaya.

Madogara :
Alhamis

15 Faburairu 2024

10:38:41
1437894

Rahoto Cikin Hotuna Na Babban Bukukuwan Mauludin Farkon Watan Sha'aban Da Tawagar Fadda'iyan Husaini (AS) Suka Gabatar A Isfahan.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya nakalto daga ABNA - an gudanar da gagarumin bukin Maulidodin A'imma A's na farkon sha'aban ranekun da aka haifi Imam Hussain da Sayyid Abul Fazl da Imam Sajjad As tare halartar.matasa masoya Ahlul Baiti a cikin tawagar Fadda'iyan Husaini (A.S) a Isfahan.

Madogara :
Alhamis

15 Faburairu 2024

10:23:24
1437892

Fararen Hula 7 Ne Suka Yi Shahada A Harin Bama Bamai Da Aka Kai Kan Wani Gini A Birnin Nabatieh.

Sabon Mummunan Harin Da Sojojin Yahudawan Suka Kai A Kudancin Lebanon + Bidiyo

Wasu fararen hula 7 na kasar Labanon sun yi shahada a birnin Nabatie da ke kudancin kasar.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

07:52:32
1437318

Rahoton Cikin Hotuna Na Yadda 'Yan Gudun Hijirar Gaza Suke Rayuwar A Cikin Makabartu

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: 'yan gudun hijira daga yankunan arewacin Gaza da suka koma Rafah suna zaune a cikin tantuna a sassa daban-daban na wannan birni Wasu gungun 'yan gudun hijira na Gaza sun yi sansani kusa da wata makabarta.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

07:46:08
1437315

Ana Ci Gaba Da Cin Zarafi Mata A Matsugunan Sahyoniyawa

Kafofin yada labaran yahudawan sahyoniya sun wallafa labarai masu ban tsoro game da cin zarafin mata da 'yan mata da ke zaune a matsugunan 'yan gudun hijira bayan da suka tsere daga matsugunan yahudawan sahyoniya.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

07:18:42
1437309

Shugaban Afirka Ta Kudu Ya Jagoranci Rera Taken "Yancin Falasdinu" + Bidiyo

Shugaban na Afirka ta Kudu ya ce mafi yawan al'ummar kasarsa, da gwamnati da jam'iyya mai mulki ta African National Congress, suna goyon bayan gwagwarmayar neman 'yanci da al'ummar Palasdinu ke yi.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

07:04:50
1437304

Rahoton Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Turgutlu Na Kasar Turkiyya.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa: an gudanar da maulidin Imam Husain (a.s) ne tare da halartar mabiya da amasoya iyalan gidan Annabi Muhammad SAWA a birnin "Turqutlu" da ke lardin "Manisa" dake a kasar Turkiyya.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

06:54:08
1437302

Rahoton Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Garin Bursa Na Kasar Turkiyya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa: an gudanar da maulidin Imam Husaini (a.s.) tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a a masallacin Ahlul Baiti (a.s.) birnin Bursa, birni na hudu mafi girma a Turkiyya.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

06:48:05
1437300

Rahoton Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Hubbaren Sayyidah Ma’asumah (AS).

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti – ABNA- ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Hussain (as) tare da jawabin Hujjatul Islam Wal-Muslimin Muhammad Saeedi Arya, da karatun waken maulidi daga bakin Hassan Shalbafan da kuma gabatar da rerar waken a hubbaren Imam Khumaini (RA) a cikin haramin Sayyidah Ma’asumah AS dake Qum.

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

06:47:02
1437299

Rahoton Cikin Hotuna Na / Biki Na Musamman Na Bukin Bude Sabon Hubbaren Sayyid Musa Al-Mubarqa’ (A.S)

Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (a.s) ya ruwaito - ABNA - an gudanar da biki na musamman a yayin kaddamar da ginin sabon hubbaren Sayyid Musa Al-Mubarqa (a.s).

Madogara :
Talata

13 Faburairu 2024

06:35:14
1437297

Rahoto Cikin Hotuna Na Ziyarar da Archbishop na Jorjiya ya kai kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (A.S.)

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: "Malkhaz Songolashvili", Archbishop, shugaban masu bautar Baptist na Jojiya kuma farfesa na ilimin tauhidi a Jami'ar Jihar Ilia ta Georgia, ya ziyarci Kamfanin Dillancin Labarai na Abna a ranar Asabar 10 ga wata Febrairu wanda yayi dai-dai da 21 ga watan Bahman 1402 yayin da yake halartar taron Ahlul Baiti (A.S) ta duniya Bayan ziyarar ya tattauna da kamfanin dillancin labarai na Abna.

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

08:46:37
1437018

Isra'ila Ta Aikata Sabbin Hare-Haren Kisan Kiyashi A Rafah; Sama Da Falasdinawa 300 Ne Suka Yi Shahada Tare Da Jikkata (Bidiyo)

Fiye da Falasdinawa 300 ne suka yi shahada tare da jikkata sakamakon hare-haren da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai a yankunan da ke kewayen birnin Rafah da ke kudancin zirin Gaza.

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

06:24:34
1436975

Hamas Ta Ce Kisan Kiyashin Da Isra'ila Ke Yi Na Nufin Tilastawa Falasdinawa Ficewa Daga Gaza

Kungiyar Hamas ta bayyana a cikin wata sanarwa a jiya Lahadi cewa, Isra'ila na da burin kakkabe tare da share Falasdinawa da kuma tilasta musu ficewa daga zirin Gaza.

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

06:05:53
1436962

An Kaddamar Da Gagarumin Jerin Gwano Domin Tunawa Da Cika Shekaru 45 Da Samun Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Dukkanin Garuruwan Kasar Iran.

An fara gudanar da tarukan tunawa da cika shekaru arba'in da biyar da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a tun mako guda da ya wuce in da aka karkare da manyan taruka a jiya yau Lahadi a Tehran babban birnin kasar Iran da dukkan lardunan kasar.

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:55:05
1436959

Rahoto Cikin Hotuna Na Shiri Na Musamman Na Ranar Aiko Manzon Allah (SAW) A Cibiyar Musulunci Ta Hamburg

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: a zagayowar ranar da aka aiko manzon Allah mai girma da daukaka, Sayyidina Muhammad Mustafa (a.s) wanda shi ne idin wahayi da aike da kuma cikar sakon rayuwa irin yadda Ubangiji ya ke so ta gudana ga bil'adama, biki ya gudana tare da jawabin Hujjatul Islam Wal Musulmi na "Muhammed Hadi Muftah" An gudanar da shi a cibiyar Musulunci ta Hamburg da ke kasar Jamus.

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:45:26
1436955

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin bude hubbaren Sayyidina Musa Mubarqa As

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin bude hubbaren Sayyidina Musa Mubarqa As

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:30:49
1436951

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Tattakin Mutanen Qum A Ranar 22 Ga Bahman (Yaumul Lah)

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: al'ummar birnin Qum tare da dukkanin al'ummar kasar Iran sun yi ta nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci tare da gudanar da gagarumin tattakin ranar 22 ga watan Bahman 1402, na ranar tunawa da juyin juya halin Musulunci shekaru 45. Hoto: Hadi Cheharghani

Madogara :
Litinin

12 Faburairu 2024

05:21:01
1436946

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Mutanen Rasht A Ranar 22 Bahman (Yaumul Lah)

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Mutanen Rasht A Ranar 22 Bahman (Yaumul Lah)